
2023: Tsohon Gwamnan Arewa ya bayyana nawa ne masu kada kuri’a za su caji ‘yan siyasa idan suna son sayar da kuri’unsu
June 15, 2022
Comment
Gabanin zaben 2023, tsohon Gwamnan jihar Gombe, Ibrahim Dankwambo, ya baiwa ‘yan Najeriya ra’ayi kan yadda za su sayar da kuri’unsu idan ‘yan siyasa suka tunkare su.
A wani sako da ya wallafa a shafinsa na Twitter, Dankwambo ya rubuta cewa;
''Kimar kuri'ar ku ta kai dala DUBU 500. Idan har za ku taba sayar da kuri'un ku, wannan ya kamata ya zama farashin ku.''
0 Response to "2023: Tsohon Gwamnan Arewa ya bayyana nawa ne masu kada kuri’a za su caji ‘yan siyasa idan suna son sayar da kuri’unsu"
Post a Comment
Rubuta ra ayin ka