Yanzu yanzu: Kotu ta dage hukuncin sashi na 84(12) na dokar zabe


Kotun daukaka kara da ke Abuja ta yi watsi da hukuncin da babbar kotun tarayya da ke Umuahia ta yanke wanda ta karyata tanadin sashe na 84(12) na dokar zabe ta 2022.

Karin bayani na tafe…

Previous Post Next Post
Latsa nan ka shiga group din mu na WhatsApp domin samun Labaran mu kai tsaye

Domin zama Wakilin mu a garin ku LATSA NAN