Yan Izala sun yi watsi da umarnin Sultan a jihar Kebbi, sun gudanar da Sallar Idi a babban Masallacin Izala a garin Shanga (Hotuna)Al'ummar Musulmi yan kungiyar Izala a garin Shanga, babban garin karamar hukumar Shanga da ke kudancin jihar Kebbi, ranar Lahadi, sun gudanar da Sallar Idi a babban Masallacin kungiyar da ke garin Shanga wanda ke tabbatar da kawo karshe Azumin watan Ramadan, kuma kasancewa ranar karamar Sallah a wannan gari. 


Previous Post Next Post

Information

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun Labaran mu kai tsaye

https://chat.whatsapp.com/J8ryqryDtwR9yvxrOOBlJU

Domin zama wakilinmu a garinku LATSA NAN

Korafi ko aiko labari LATSA NAN