Mutum uku ne suka sayi Fom na takarar kujerar Gwamnan jihar Kebbi a karkashin jam'iyar APC kafin cikar wa'adin rufe sayar da Fom na yan takara ranar Talata 10 ga watan Mayu 2022.
Shafin labarai na isyaku.com ya samo cewa wadanda suka sayi Fom na takarar Gwamnan jihar Kebbi sun hada da Dr. Abubakar Malami (SAN), Abubakar Malam Abubakar, da Dr Yahaya Abdullahi.
Ku biyo mu domin karin bayani.....