Ina jiranka mu fafata cewar Tinubu lokacin taya Atiku murnar lashe zaben fidda gwani


Jagoran jam’iyyar APC na kasa kuma mai neman takarar Shugaban Kasa a jam’iyyar, Bola Tinubu, ya taya tsohon Mataimakin Shugaban Kasa murnar lashe zaben fid da gwanin jam’iyyar PDP, inda ya ce yana nan yana jiran shi su fafata.

Karin bayani....
Previous Post Next Post

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun Labaran mu kai tsaye

https://chat.whatsapp.com/J8ryqryDtwR9yvxrOOBlJU

Domin zama wakilinmu a garinku LATSA NAN

Korafi ko aiko labari LATSA NAN