Hanyoyi 15 da dan siyasa zai bi domin samun nassarar mulkin siyasa

Hanyoyi 15 da za ka bi domin ka yi nassarar samun mulkin siyasa 




Shugabancin siyasa abu ne da ya zama wajibi a samu a cikin al'umma domin tafiyar da rayuwa bisa tsari
.

Mun nazarci kadan daga cikin ababe da ke iya taimaka wa dan takara domin samun nassarar dacewa.

1. Kada ka kyamaci talaka ko jama'a .

2. Kada ka wulakanta jama'a .

3. Kada ka dinga yi wa jama'a karya.


4. Ka kasance mai yawan murmushi ga jamaà .

5. Kada ka zama mai yawan yin fushi ga jama'a .

6. Ka kasance mai yawan yin kyauta ga jama'a .

7. Ka zama mai yawan yafiya ga jama'a .

8. Ka dinga kasancewa cikin yin ayyukan ci gaban al'umma ko ka kasance mai yawan bayar da taimako idan bukatar hakan ta taso.


9. Ka kare mutuncinka ko da yaushe a idanun jama'a.

10. Ka zama mai biyayya ga manyanka da shugabanninka masu adalci.

11. Ka ba jama'a abinka, ta haka za su kaunace ka domin alheri danko ne.

12. Ka yawaita yin mu'amala da mutanen kirki wadanda za su iya kama maka idan bukatar hakan ta taso.


13. Ka tabbatar idan ka bayar da sako a kai wa jama'a, sakon ya isa hannunsu.

13. Ka sami kafar labari mai tasiri ta yanar gizo kamar isyaku.com a jihohin arewa. Shafin labarai ne na yanar gizo domin tallata ka a jihar ka, ko Najeriya gaba daya.

15. Ka sa Allah gaba a cikin lamarin bukatarka na neman shugabanci mo mulkin siyasa.

Post a Comment

RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI

Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN