Dr Nasir Idris ya lashe zaben fidda gwani na kujerar Gwamnan jihar Kebbi a karkashin jam'iyayyar APC reshen jihar Kebbi ranar 26 ga watan Mayu 2022.
Majiyar mu ta tabbatar mana da ingattattun sakamako daga fagen gudanar da zaben.
An kada jimilar kuri'u 1090, sai dai Nasiru Idris ya lashe kuri'u 1055, yayin da Abukabakrar Malam Abubakar ya sami kuri'u 35, Dr Yahaya ya tashi da kuri'a 0.
Rubuta ra ayin ka