An bindige daya daga cikin mambobin kwamitin shirya zaben fiddan gwanin jam'iyyar All Progressives Congress APC a jihar Taraba.
Yanzu haka an garzaya da shi asibiti rai hannun Allah, rahoton ChanneltsTV.
Shugaban kwamitin, Lawrence Onuchukwu, ya laburtawa manema labarai a hedkwatar hukumar yan sandan jihar dake Jalingo, da daren Alhamis.
Rubuta ra ayin ka