Zahra Buhari-Indimi ta sake yin sharing post tana kiran mutanen da kawai suke suka amma ba su bayar da mafita


Diyar shugaba Buhari, Zahra Buhari-Indimi, ta sake wallafa wani rubutu da ta yi Allah wadai da wadanda suka san yadda ake sukar mutane, abu ko tsari amma ba su taba bayar da mafita ba.

Rubutun wanda Zahra ta sake rabawa bayan wani mai amfani da IG ya buga, ya bayyana irin wadannan mutane a matsayin masu surutu.

Ya karanta '' sukar ba tare da bayar da ingantattun hanyoyin magancewa ba kuma a gare ni surutu ne kawai''

Post a Comment

Please Select Embedded Mode To Show The Comment System.*

Previous Post Next Post
Latsa nan ka shiga group din mu na WhatsApp domin samun Labaran mu kai tsaye

Domin zama Wakilin mu a garin ku LATSA NAN