Yi kokarin ki san inda kudin da ake kashe maki ke fitowa, yawan kashe-kashen tsafi ya yawaita yanzu a Najeriya - Jaruma Laura


Wata ‘yar kasuwa kuma marubuciya, Laura Ikeji Kanu, ta shawarci mata da su tabbatar sun san inda samarin su ke samun kudin shiga.

A wani sako da ta wallafa a shafinta na Instagram, Laura ta bayyana cewa yawaitar kashe-kashe don tsafi a Najeriya yana da ban tsoro don haka yana da kyau mace ta san daga ina kudin da saurayinta ke kashe mata ke fitowa.

Karanta sakonta a kasa...


Previous Post Next Post

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun Labaran mu kai tsaye

https://chat.whatsapp.com/H5IqezEzbfJ3YScTo1dk59

Domin zama wakilinmu a garinku LATSA NAN

Korafi ko aiko labari LATSA NAN