
An kama miji yana jima'i da kuyanga sa'o'i kadan bayan matarsa ta haihu
April 17, 2022
Comment
An kama wani mutum yana lalata da kuyangar sa yayin da matarsa ke kwance a asibiti tana jinyar haihuwa
Rahotanni sun bayyana cewa matar tana nakuda ne a ranar Alhamis, 14 ga watan Afrilu, inda ta haihu ranar Juma’a 15 ga watan Afrilu bayan shafe sa’o’i 27 da haihuwa.
A ranar Asabar, 16 ga Afrilu, mijin ya bar matarsa a asibiti, ya ce yana da wasu ayyukan gaggawa da zai gudanar.
An aika wata makwabciyarsu ta je gidan domin ta kawo kayan jego. Sai dai da ta isa gidan ta tarar da mijin yana lalata da yar aikin gidansa.
0 Response to "An kama miji yana jima'i da kuyanga sa'o'i kadan bayan matarsa ta haihu"
Post a Comment
Rubuta ra ayin ka