
Mijin matar da aka kashe a Birnin kebbi, Mahaifinta , Yayar ta sun yi wani roko mai ratsa jiki (Bidiyo)
April 20, 2022
Comment
![]() |
Akilu Yusuf tare da mahaifin matarshi Malam Idris Abubakar, da Sahura Yar Sadiya Idris, matar da aka kashe a Unguwar Kamfanin Labana a Birnin kebbi, sun roki mahukuntar cewa a bi masu hakkinsu bisa gaskiya da amana.
Mutanen guda uku, sun yi wannan roko me yayin zantawa da manema labarai a Shelkwatar yansandan jihar Kebbi ranar Laraba 20 ga watan Aprilu 2022 bayan Yan da da sun nun masu Wanda ya kashe Sadiya Idris tare da diyarta.
Latsa kasa ka kalli takaitaccen bidiyo dauke da roko mai ratsa jiki.
https://www.facebook.com/134576693722549/posts/1386120678568138/
0 Response to "Mijin matar da aka kashe a Birnin kebbi, Mahaifinta , Yayar ta sun yi wani roko mai ratsa jiki (Bidiyo)"
Post a Comment
Rubuta ra ayin ka