An gurfanara da Idris Abubakar a gaban Kotun Majistare a garin Birnin kebbi ranar Alhamis 21 ga watan Aprilu 2022 bayan ya kashe matar aure tare da diyarta a Unguwar Labana da ke titin byepass na Sani Abacha da ke Birnin kebbi.
Latsa nan ka kalli bidiyo
https://m.facebook.com/story.php?story_fbid=10221351690996868&id=1086336452