Da duminsa: Mai ba Gwamnan jihar Kebbi shawara na musamman Shehu Mohd Nasoffi ya yi murabus daga mukaminsa, duba dalili


Wani jigo a siyasar jihar Kebbi kuma mai ba Gwamnan jihar Kebbi shawara na musamman Special Adviser Alhaji Shehu Mohammed Nasoffi ya yi murabus mukaminsa.

Biyo bayan wata takardar murabus daga mukaminsa da ya rubuta ranar Litinin 11 ga watan Aprilu 2022, Nasoffi ya ce aje mukaminsa na da nasaba da martabar jama'ar mazabarsa.

Takardar dai an rubuta ta daga karamar hukumar Shanga da ke kudancin jihar Kebbi, kuma gida ga Alh. Shehu Mohammed Nasoffi.

Duba takardar aje aiki a kasa..

Previous Post Next Post
Latsa nan ka shiga group din mu na WhatsApp domin samun Labaran mu kai tsaye

Domin zama Wakilin mu a garin ku LATSA NAN