Wata budurwa mai suna Hajara Shehu ta rasu kwana daya kafin a daura mata aure a jihar Nassarawa.
An shirya daura wa Hajara aure ranar 9 ga watan Maris a garin Masaka da ke karamar hukumar Karu.
Sai dai ta rasu ranar Juma'a 8 ga watan Maris bayan ta koka cewa tana fama da matsanancin cikwon kai.
An bizine ta ranar Lahadi 13 ga watan Maris 2022 bisa tsarin addinin Musulunci.