Type Here to Get Search Results !

Kebbi: Abin da wasu Mata suka yi a garin Zuru bayan kashe sojojin Barikin 223 a garin Kanya (Bidiyo da Hotuna)Wani faifen bidiyo da ke yawatawa a shafukan sada zumunta ya nuna yadda aka gan wasu fusatattun mata suna kona tayar mota domin nuna fushinsu a garin Zuru da safiyar ranar Alhamis 10 ga watan Maris 2022.

Sai dai ana zargin cewa matan Barikin bataliyar soji na 223 ne da ke garin Zuru kuma suna nuna fushinsu ne sakamakon yadda aka kashe sojojin Barikin da wasu Yan ta'adda suka yi a garin Kanya ranar Talata.

Latsa kasa ka kalli bidiyo


Post a Comment

0 Comments
* Please Don't Spam Here. All the Comments are Reviewed by Admin.

Top Post Ad

Below Post Ad

Hollywood Movies