Type Here to Get Search Results !

Garin Birnin kebbi cikin hotuna, Almajirai sun dambace, mota ta fada cikin gwataA wata karamar kasuwar shinkafa noman kato a Unguwar Rafin Atiku da ke garin Birnin kebbi, an sayar da shinkafa Ba-Ingila a kan N620 mudu daya. 


Wata mota ta tsunduma cikin wani gwata a kan hanyar Byepass da ke bayan filin wasa na Jaliru Abdul zuwa Unguwar Badariya. Ba Wanda ya rasa ransa a hatsarin.


Wasu almajirai sun dambace a kan titin Ahmadu Bello da ke garin Birnin kebbi da sanyin safiyar Asabar saboda N20 da wani mutum ya Basu sadaka. 

Post a Comment

0 Comments
* Please Don't Spam Here. All the Comments are Reviewed by Admin.

Top Post Ad

Below Post Ad

Hollywood Movies