Wani mutum da wata mata sun mutu a cikin mota yayin da suke saduwa a kan hanyar Lagos zuwa Ibadan.
An gan motar kirar Toyota Sienna a gefen titi har tsawon wani lokaci kafin jama'a su farga da abin da ya faru.
Ana zargin cewa sun mutu ne kafin ranar da aka kula da motar. Sakamakon haka jama'a suka bukaci mai lambar motar ya je ofishin yansanda na Owe-Ibafo domin karin bayani.
Latsa kasa ka kalli bidiyon lamarin:
Rubuta ra ayin ka