Dan takarar kujerar Sakataren tsare tsare na kasa a karkashin Jamiyar APC (National Organizing Secretary) daga Jihar Kano Hon Abdullahi Fanda, ya janye ya bar wa Dr. Suleman Muhammad Argungu daga takara tare da bashi cikakken goyon baya.
Cikakken. Bayani zaizo daga baya....