Da dumi-dumi: Mutane 17 sun mutu a hatsarin mota a jihar Kaduna (Hotuna)


Mutane 17 sun rasu samakamokon hatsarin mota da ya auku a kan hanyar Zaria zuwa Kaduna. Jaridar isyaku.com ya samo.

Hatsarin ya auku ne ranar Asabar 12 ga watan Maris lokacin da wata mota kirar Toyota Carina mai lamba KTL 251QG, ya kauce wa hanya ya yi kuli-kulin kubura a kusa da Nuhu Bamalli Polytechnic da ke Zaria bayan ya buge shingen median barrier.  

Mutum 11 sun motu a hatsarin yayin da wasu mutum 6 suka mutu a wani hatsarin mota a Rigachukun sakamakon wani hatsarin mota na daban duk a jihar Kaduna.

Previous Post Next Post