Wani saurayi ya sha duka a hannun abokinsa lokacin da ya yi kokarin jawo ra'ayinsa zuwa harkar Luwadi a kasar Ghana. Shafin Jaridar isyaku.com ya samo.
Wani faifen bidiyo da ke yawatawa a intanet ya nuna yadda saurayin da ake zargi dan asalin garin Nwaswam na Eastern Region na kasar Ghana ya dinga shan mari a hannun abokinsa bayan ya yi kokarin jawo shi zuwa cikin harkar.
An jiyo abokinsa a faifen bidiyon yana cewa shi kam ya fi son mata, kuma ba zai bari abokinsa ya gurbata rayuwarsa ba. Ya ce dole ne ya yi wa abokinsa duka domin ya zama garadi a kansa.
Latsa kasa ka kalla