TVCNews ta ruwaito cewa yanzu haka yan bindiga suna bude wuta a Garun-Gaba, hanyar Zungeru-Kontagora dake jihar Neja.
Wani mai idon shaida wanda ke kan tafiya daga Minna zuwa Kontagora ya ce matafiya sun ajiye motocinsu suna jiran yan bindigan su gama harbin.
Kawo yanzu dai an ga mota guda da suka budewa wuta kuma suka kwashewa fasinjojin kayansu.
Saurari karin bayani...
Source: Legit.ng
================
Daga Jaridar isyaku.com
Reported by ISYAKU.COM
Latsa nan ka shiga Group dinmu na Whatsapp domin samun labaranmu kai tsaye
https://chat.whatsapp.com/G83TOEf1MUmDTiYaMTb02g
Domin aiko labari mu wallafa maka LATSA NAN
Domin zama Wakilinmu a garinku LATSA NAN
Domin Korafi/Tuntubemu LATSA NAN
Shafukan sada zumunta
Twitter twitter.com/isyakulabari
Facebook Facebook.com/isyakulabari
Rubuta ra ayin ka