Bayan Allah ya karbi ran Jikan Sardauna kuma Magajin garin Sokoto a birnin Kaduna. Faifen bidiyo ya bayyana yadda aka dauko gawarsa a wani jirgin sama aka kai garin Sokoto inda aka yi masa Jana'iza .
Mai martaba Sarkin Musulmi, Gwamna Nasir El-Rufai da wasu Gwamnoni guda biyu na daga cikin wadanda suka halarci jana'izarsa.
Allah ya jikansa.
Latsa kasa ka kalli bidiyo
https://www.facebook.com/102431148963807/posts/127710499769205/