Naziru Sarkin waka ya yi fallasa dangane da yadda ake gudanar da fim a masana'antar Kannywood.
Biyo bayan wani faifen bidiyo ne da Jarumin ya saki inda ya dinga tsaga ababen da yake zargin suna faruwa a masana'antar Kannywood dangane da yadda ake ma'amala tare da biyan Yan fim idan an kammala daukar wasan fim.
Tuni dai kalamansa suka tayar da kura a shafukan sada zumunta musamman tsakanin matasan Arewacin Najeriya.
Latsa kasa ka kalli bidiyo
Rubuta ra ayin ka