Wani dan Majalisar tarayya a jihar Kebbi ya kunyata a hannun matasa bayan sun gwale shi, suka karyata shi, kuma suka yi masa kuwa a garin Damba karami da ke karamar hukumar Koko Besse.
Faifen bidiyo da ke zagayawa a shafukan sada zumunta, ya nuna yadda jama'a suka karyata Dan Majalisar yayin da yake jawabi a kan mumbari.
Daga bisani an katse amsakuwar da yake magana da shi kuma aka sa sautin kidi maikarfi yayin da matasa ke ci gaba da karyata shi.
Kalli bidiyo ka gani:
================
Daga Jaridar iyaku.com
Reported by ISYAKU.COM
Latsa nan ka shiga Group dinmu na Whatsapp domin samun labaranmu kai tsaye
https://chat.whatsapp.com/G83TOEf1MUmDTiYaMTb02g
Domin aiko labari mu wallafa maka LATSA NAN
Domin zama Wakilinmu a garinku LATSA NAN
Domin Korafi/Tuntubemu LATSA NAN
Shafukan sada zumunta
Twitter twitter.com/isyakulabari
Facebook fFacebook.com/isyakalabari
Rubuta ra ayin ka