Limamin Central Mosque Birnin kebbi Imam Muhktar ya magantu kan wani muhimmin lamari (Bidiyo)


Limamin babban Masallacin Juma'a na jihar Kebbi, watau Central Mosque Birnin kebbi, Imam Muhktar Abdullahi Walin Gwandu, ya magantu kan wata matsala tsakanin matasa.

Latsa kasa sau biyu ka kalla:


Previous Post Next Post
Latsa nan ka shiga group din mu na WhatsApp domin samun Labaran mu kai tsaye

Domin zama Wakilin mu a garin ku LATSA NAN