Da duminsa: An kama ma'aikacin gidan talabijin turmi tabarya tare da matar aure a gidansa, duba abin da ya faru (Bidiyo)


An kama wani fitaccen dan gidan talabijin a kasar Uganda tare da wata matar aure a gidansa. Jaridar isyaku.com ya samo.

An kama Casmir Mukisa a.k.a MC Casmir turmi tabarya tare da wata matar aure mai suna Trice a gidansa.

Wani faifen bidiyo da ke yawatawa a kafafen sada zumunta ya nuna MC Casmir yana rokon mijin matar da aka kamasu tare.

Sai dai wata majiya ta ce matar ta yi zargin cewa mijinta baya biya mata bukatarta wajen kwanciyar aure. Sakamakon haka ta ke neman biyan bukata wajen MC Casmir.

Yansanda sashen CID ne suka kutsa kuma suka kama Casmir tare da matar dai-dai lokacin da suke tsakar yin lalata.

Previous Post Next Post

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun Labaran mu kai tsaye

https://chat.whatsapp.com/H5IqezEzbfJ3YScTo1dk59

Domin zama wakilinmu a garinku LATSA NAN

Korafi ko aiko labari LATSA NAN