Jami'an tsaro sun yi ta harba barkonon tsohuwa kan masu zanga-zanga a babbar birnin kasar Burkina faso domin tarwatsa su. Shafin labarai na isyaku.com ya samo.
Aljazeera ta labarta cewa masu zanga-zangan na nuna fushin su ne kan abin da suka kira kasawar Gwamnati wajen dakatar da kashe-kashe da Yan bindiga ke yi wa jama'a a fadin kasar.
Kazalika katse kafar sada zumunta na intanet da mahukunta suka yi na daga cikin abin da masu zanga-zangan ke adawa da shi.
Tuni dai, ci gaba da nuna kyamar jami'an tsaro da sojin Faransa ke ci gaba da karuwa tsakanin jama'ar Burkina faso, sakamakon karuwar tabarbarewar harkar tsaro.
Reported by ISYAKU.COM
Latsa nan ka shiga Group dinmu na Whatsapp domin samun labaranmu kai tsaye
https://chat.whatsapp.com/G83TOEf1MUmDTiYaMTb02g
Domin aiko labari mu wallafa maka LATSA NAN
Domin zama Wakilinmu a garinku LATSA NAN
Domin Korafi/Tuntubemu LATSA NAN
Shafukan sada zumunta
Twitter twitter.com/isyakulabari
Facebook facebook.com/isyakalabari
Rubuta ra ayin ka