Atoni Janar na Najeriya kuma Ministan shari'a Abubakar Malami SAN, ya aike muhimmin sako ga jama'ar jihar Kebbi a taron jam'iyar APC da aka gudanar a garin Kamba da ke karamar hukumar Dandi.
An gudanar da taron ne ranar Asabar 22 ga watan Janairu 2022.
Latsa kasa ka kalli sakon:
Reported by ISYAKU.COM
Latsa nan ka shiga Group dinmu na Whatsapp domin samun labaranmu kai tsaye
https://chat.whatsapp.com/G83TOEf1MUmDTiYaMTb02g
Domin aiko labari mu wallafa maka LATSA NAN
Domin zama Wakilinmu a garinku LATSA NAN
Domin Korafi/Tuntubemu LATSA NAN
Shafukan sada zumunta
Twitter twitter.com/isyakulabari
Facebook facebook.com/isyakalabari
Rubuta ra ayin ka