Yanzu yanzu: Jami'an tsaro sun harbe wani direban babban mota tsakanin Bauchi da Gombe, duba hali da ake ciki (Hotuna)


Rahotanni da duminsu na cewa ana zargin jami'an tsaro sun harbe wani direban babban mota a kwanan Hashidu da ke iyakar Bauchi da Gombe.

Wani ganau mai suna Muhammad Kwairi Waziri ya wallafa hotunan lamarin.

Sai dai kawo yanzu babu takamammen dalili ko cikakken bayani kan musabbabin faruwar lamarin.

Ku biyo mu domin karin bayani....
Reported by ISYAKU.COM

Latsa nan ka shiga Group dinmu na Whatsapp domin samun labaranmu kai tsaye

https://chat.whatsapp.com/G83TOEf1MUmDTiYaMTb02g

Domin aiko labari mu wallafa maka LATSA NAN

Domin zama Wakilinmu a garinku LATSA NAN 

Domin Korafi/Tuntubemu LATSA NAN

Shafukan sada zumunta

Twitter twitter.com/isyakulabari

Facebook facebook.com/isyakalabari

 

Post a Comment

RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI

Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN