Rahotanni daga karamar hukumar Danko Wasagu a kudancin jihar Kebbi na cewa yan bindiga sun kashe wani jami'in dansanda mai suna Safeto Garba Ibrahim. Shafin isyaku.com ya samo.
Rahoton kafar intanet ya ce an kashe dansandan ne a garin Dankade da ke Karamar hukumar Danko Wasagu a Masarautar Zuru ranar 15 ga watan Janairu.
Kisan Safeto Garba daya ne daga cikin dimbin jami'an tsaro da suka rasa ransu bayan sun sadaukar da shi wajen gudanar da aikin tsaro a Masarautar Zuru.
Reported by ISYAKU.COM
Latsa nan ka shiga Group dinmu na Whatsapp domin samun labaranmu kai tsaye
https://chat.whatsapp.com/G83TOEf1MUmDTiYaMTb02g
Domin aiko labari mu wallafa maka LATSA NAN
Domin zama Wakilinmu a garinku LATSA NAN
Domin Korafi/Tuntubemu LATSA NAN
Shafukan sada zumunta
Twitter twitter.com/isyakalabari
Facebook facebook.com/isyakalabari