Direban daya daga cikin motocin kanfen na Bola Tinubu 2023 ya dambace da wata karuwa a tsakiyar titi da rana kiri kiri bisa zargin kin biyanta kudi bayan shakataea. Shafin isyaku.com ya samo.
Wannan ya bayyana ne a wani faifen bidiyo da ke yawatawa a shafukan sada zumunta bayan wata mai taimakawa Mataimakin shigaban kasa Yemi Osinbajo ta wallafa faifen bidiyon a shafinta na sada zumunta.
Sai dai babu wanda ya tabbatar da wannan zargi kawo lokaci wallafa wannan labari la'akari da yadda Karuwai da matan banza a kudancin Najeriya ke auna mutum mai mutunci su makale masa kuma su tayar da hankali cewa ya kwanta tare da su kuma bai biya ba domin su yi masa fashin kudi ko su yi sanadin wulakantar da mutuncinsa.
Kalli bidiyo a kasa:
Reported by ISYAKU.COM
Latsa nan ka shiga Group dinmu na Whatsapp domin samun labaranmu kai tsaye
https://chat.whatsapp.com/G83TOEf1MUmDTiYaMTb02g
Domin aiko labari mu wallafa maka LATSA NAN
Domin zama Wakilinmu a garinku LATSA NAN
Domin Korafi/Tuntubemu LATSA NAN
Shafukan sada zumunta
Twitter twitter.com/isyakalabari
Facebook facebook.com/isyakalabari