An fallasa wani sirri kan siyasar jihar Kebbi gaf da shiga sabuwar shekara, duba ka gani


Yayin da muke shiga dakikan farko na shekara ta 2022, shafin labarai na isyaku.com na taya dukkannin masoyanmu tare da yan uwa da abokan arziki farin cikin kasancewa cikin sabuwar shekara tare da fatar alkhairi.

A lokaci daya shafin isyaku.com na matukar farin cikin sanar da ku cewa babu wata alaka ko fahimta na daidaito ko wata manufa tsakanin shafin labarai na isyaku.com da wata jam'iyar siyasa a jihar Kebbi tun daga 2014 har zuwa yau.

Ya zama dole mu fayyace cewa babu wata alaka, fahimta ko kwangila na harkar labarai tsakaninmu da kowace jam'iyar siyasa a fadin jihar Kebbi.

Shafin isyaku.com kafar labarai ne na Jaridar zamani na yanar gizo mai zaman kansa, kuma yana tafiyar da ayyukansa ne karkashin Kamfanin Seniora International Ltd mai cikakken rijista da Corporate Affairs Commission (CAC) , wacce ke gudanar da ababen da yawa daga ciki har da:

1. Tattara bayanai domin amfanin al'umma.

2. Gudanar da harkar labarai da aikin Jarida na binciken kwakwaf.

3. Gudanar da Fina finai da nada bidiyo ko sauti kowane iri domin kasuwanci.

4. Gudanar da taruka kowane iri domin al'umman ko kasuwanci.

5. Gudanar da kasuwanci ko wane iri a Najeriya ko kasashen Duniya da bai saba wa dokokin Najeriya ba.

Da sauran tarin dama da muke da su domin gudanar da ayyukanmu.

Muna yi maku fatar alkhairi a wanan shekara ta 2022.

Isyaku Garba Zuru

Reported by ISYAKU.COM

Latsa nan ka shiga Group dinmu na Whatsapp domin samun labaranmu kai tsaye

https://chat.whatsapp.com/G83TOEf1MUmDTiYaMTb02g

Domin aiko labari mu wallafa maka LATSA NAN

Domin zama Wakilinmu a garinku LATSA NAN 

Domin Korafi/Tuntubemu LATSA NAN

Shafukan sada zumunta

Twitter twitter.com/isyakalabari

Facebook facebook.com/isyakalabari

 

Post a Comment

RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI

Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN