Shugaba Muhammadu Buhari ya numa mamaki bayan yan Jarida sun gaya masa cewa tattalin arziki da rayuwa sun tsananta a zamanin mulkinsa.
A martani da shugaba Buhari ya bayar, ya fara da nuna mamaki da shakka kan kididfigan da yan Jarida suka zayyano.
Tuni dai masana ke zargin cewa na hannun daman shugaba Buhari basa gaya masa gaskiya kan yadda wasu lamurra ke tafiya a kasarnan.
Kalli bidiyo a kasa:
Reported by ISYAKU.COM
Latsa nan ka shiga Group dinmu na Whatsapp domin samun labaranmu kai tsaye
https://chat.whatsapp.com/G83TOEf1MUmDTiYaMTb02g
Domin aiko labari mu wallafa maka LATSA NAN
Domin zama Wakilinmu a garinku LATSA NAN
Domin Korafi/Tuntubemu LATSA NAN
Shafukan sada zumunta
Twitter twitter.com/isyakalabari
Facebook facebook.com/isyakalabari