SIRRIN WARKEWA DAGA CIWON HAUKA DA IZININ ALLAH
Duk Wanda Allah ya jarraba da hauka ko kuma ya ke da wani Wanda ya ke fama da hauka Wanda har takai ga an yi, magani an yi magani amma ba a da ce ba don Allah a daure a jarraba wan-nan sirrin na tumfafiya da yaddar Allah za a samu waraka.
GA YADDA AKE HADA WAN-NAN MAGANIN KAMAR HAKA.
Ana zuwa kowacce rana kowanne lokachi, a samo Dan tumfafiya mai kama da kwallo Wanda ga fotonsa nan mun Dora shi ake cirowa guda 1 sai a zo a bude cikinsa za a ga wata auduga to ba ita ba akwai wani Abu a cikin sa mai kama da ciyawa ko soson wanka shi ake cirewa a shanya ya bushe idan ya bushe sai a daka sosai shikenan magani ya hadu da yaddar Allah....
Sai a bawa marar lafiyar yana shakawa a hancinsa kwana 7 san-nan a ciro itacen nata shima a dakashi ana yi masa hayaki kwana 7 a Jere Na rantse da Allah in dai matsalar hauka ne ko tsirara yake tafiya da izinin Allah Allah zai bashi lafiya...
Don Allah Ku daure Ku jarraba Ku ga ikon Allah wallahi wallahi wan-nan sirrin mujarrabun ne a daure a jarraba yan-uwa
An yiwa kowa izini ya aikata...
Abu-Ameererh
Reported by ISYAKU.COM
Latsa nan ka shiga Group dinmu na Whatsapp domin samun labaranmu kai tsaye
https://chat.whatsapp.com/G83TOEf1MUmDTiYaMTb02g
Domin aiko labari mu wallafa maka LATSA NAN
Domin zama Wakilinmu a garinku LATSA NAN
Domin Korafi/Tuntubemu LATSA NAN
Shafukan sada zumunta
Twitter twitter.com/isyakulabari
Facebook facebook.com/isyakalabari