Bola Tinubu ya bayyana cewa ya sanar da shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari, kudirinsa na neman takarar shugaban ƙasa a 2023, kamar yadda Dailytrust ta ruwaito.
Jigon APC ya bayyana haka ne yayin da yake zantawa manema labarai a gidan gwamnatin tarayya, jim kaÉ—an bayan ganawa da Buhari ranar Litinin.
Na sanar da shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari, kudirina, amma ban faɗa wa yan Najeriya ba, har yanzun ina shawari ne," inji shi.
Duk da tun baya akwai alamun yana sha'awar kujera lamba É—aya a Najeriya, Bola Tinubu, ya kauce wa yin kalaman da zasu nuna kudirinsa kai tsaye.
Cikakken bayani na nan tafe...
Source: Legit.ng
Reported by ISYAKU.COM
Latsa nan ka shiga Group dinmu na Whatsapp domin samun labaranmu kai tsaye
https://chat.whatsapp.com/G83TOEf1MUmDTiYaMTb02g
Domin aiko labari mu wallafa maka LATSA NAN
Domin zama Wakilinmu a garinku LATSA NAN
Domin Korafi/Tuntubemu LATSA NAN
Shafukan sada zumunta
Twitter twitter.com/isyakalabari
Facebook facebook.com/isyakalabari