Hukumar Kula da Ingancin Makarantun na jihar Kaduna, KSSQA, a ranar Juma'a, ta rufe makarantun Islamiyya biyu a jihar har sai masha Allahu kan zargin haikewa daliba da yi wa wata dalibar ciki, Vanguard ta ruwaito.
An rufe daya daga cikin makarantun mai suna Madrasatul Ulumul Deeniya wa Tahfizul Qur’an, a Rigasa ne kan zargin haike wa wata yarinya mai shekaru shida a harabar makarantar.
Dayan makarantar Islamiyyar kuma yana Tsohon Masallacin Juma’a ne Kachia, a karamar hukumar Kachia na jihar Kaduna, shima an rufe shi ka zargin wani mallami mai shekaru 50 da yi wa daliba mai shekaru 12 ciki.
Ku saurari karin bayani ...
Reported by ISYAKU.COM
Latsa nan ka shiga Group dinmu na Whatsapp domin samun labaranmu kai tsaye
https://chat.whatsapp.com/G83TOEf1MUmDTiYaMTb02g
Domin aiko labari mu wallafa maka LATSA NAN
Domin zama Wakilinmu a garinku LATSA NAN
Domin Korafi/Tuntubemu LATSA NAN
Shafukan sada zumunta
Twitter twitter.com/isyakalabari
Facebook facebook.com/isyakalabari