Wani mutum ya tayar da kura a shafukan intanet a kasar Ghana bayan ya bukaci wata yarinya mai bara a kan titi ta dumbace shi nomin ya bata kudin kasar Ghana GHC1 daidai da Naira 80 kudin Najeriya. Shafin isyaku.com ya samo.
A wani faifen bidiyo da ya zagaya shafukan sada zumunta kamar ruwan dare, an ga yarinyar mai kimanin shekara 12-15 sanye da Hijabi tana sumbatar wannan mutum Wanda yake zaune a cikin mota, daga bisani kuma sai ya mika mata kudin.
Da farko dai yarinyar ta nuna dari dangane da bukatar wannan mutum, sai dai daga baya ta amince domin bata da zabi.
Kalli bidiyo a kasa.
...................................
Reported by ISYAKU.COM
Latsa nan ka shiga Group dinmu na Whatsapp domin samun labaranmu kai tsaye
https://chat.whatsapp.com/CTugsexjJhBCwuOLVzkGrg
Domin aiko labari mu wallafa maka LATSA NAN
Domin zama Wakilinmu a garinku LATSA NAN
Domin Korafi/Tuntubemu LATSA NAN
Shafukan sada zumunta
Twitter twitter.com/isyakalabari
Facebook facebook.com/isyakalabari
RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI