Rahotanni daga garin Rumukwurushi a jihar Rivers sun ce wani mai adaidaita sahu watau Keke napep ya caka wa wani mai mota kirar Toyota Camry wuka ya mutu lakocin da suke zafafar cacan baki.
Rahotun ya nuna cewa mai motar ne ya bi mai adaidaita sahu bisa zargin cewa ya goge masa motarsa da adaidaita sahunsa.
Sakamakon haka cacan baki ya kaure hai ya kai ga kisa.
Reported by ISYAKU.COM
Latsa nan ka shiga Group dinmu na Whatsapp domin samun labaranmu kai tsaye
https://chat.whatsapp.com/CTugsexjJhBCwuOLVzkGrg
Domin aiko labari mu wallafa maka LATSA NAN
Domin zama Wakilinmu a garinku LATSA NAN
Domin Korafi/Tuntubemu LATSA NAN
Shafukan sada zumunta
Twitter twitter.com/isyakalabari
Facebook facebook.com/isyakalabari