Wata Mata mai shekara 36 a Duniya da ta yi wa kanta lakabi da suna "Peekaboo Pumpkin" a TikTok, ta bayyana vewa tana da lalurar rashin lafiya da akekira polycystic ovary syndrome (PCOS). Shafin labarai na isyaku.com ya samo.
Wannan lalurar ya sa gashi ya fitomata a fuska har da gemu.
Sai dai bayan ta shafe shekaru da ta yi tana aske gashin gemu a fuskarta. Yanzu kam ta ce ita ta gaji da aske gemun. Sakamakon haka ta bar abinta.
Reported by ISYAKU.COM
Latsa nan ka shiga Group dinmu na Whatsapp domin samun labaranmu kai tsaye
https://chat.whatsapp.com/CTugsexjJhBCwuOLVzkGrg
Domin aiko labari mu wallafa maka LATSA NAN
Domin zama Wakilinmu a garinku LATSA NAN
Domin Korafi/Tuntubemu LATSA NAN
Shafukan sada zumunta
Twitter twitter.com/isyakalabari
Facebook facebook.com/isyakalabari
Rubuta ra ayin ka