An yi wa mata 4 sumbur aka zagaya da su cikin gari bayan sun yi sata a wani shago (Gargadi! Bidiyo+Hotuna akwai bayyanar tsiraici)


An wulakanta wasu Mata guda uku bayan an kama su sun yi sata a wani shago aka yi masu zindir aka zagaya da su a cikin gari a kasar Pakistan. Shafin isyaku.com ya samo
.

Wannan lamari ya faru ne a garin Faisalabad na kasar Pakistan. Wani faifen bidiyo da ke zagayawa a shafukan intanet ya nuna yadda lamarin ya faru.


An yi zargin cewa matan sun shiga wani shago ne suka yi sata amma kyamarar CCTV ta nuna lokacin da matan suka yi satar.Daga bisani am bi su aka kama su aka yi masu zindir aka yi masu duka daga bisani aka zagaya da su a garin kafin yansanda su iso su cecesu.

An kama mutane biyar bisa zarginsu da kitsa yi wa matan zindir.

Kalli bidiyo a kasa yadda aka wulakanta matan bayan sun yi sata:

Gargadi wannan bidiyo akwai tsiraici:

 Kalli bidiyo yadda kamarar CCTV ta nuna matan suna yin sata a cikin shago:

Reported by ISYAKU.COM

Latsa nan ka shiga Group dinmu na Whatsapp domin samun labaranmu kai tsaye

https://chat.whatsapp.com/CTugsexjJhBCwuOLVzkGrg

Domin aiko labari mu wallafa maka LATSA NAN

Domin zama Wakilinmu a garinku LATSA NAN 

Domin Korafi/Tuntubemu LATSA NAN

Shafukan sada zumunta

Twitter twitter.com/isyakalabari

Facebook facebook.com/isyakalabari

 

Post a Comment

RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI

Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN