Hadimin matar shugaban kasar Najeriya Aisha Buhari, Sulaiman Haruna, ya musanta jita-jitar dake cewa uwar gidan Buhari na É—auke da juna biyu.
Wannan dai na zuwa ne a dai-dai lokacin da mutane ke ta yaÉ—a hotunanta, suna cewa da yuwuwar matar shugaban ta yi nauyi ne.
Ya kuma tabbatar da cewa matar shugaban ƙasa tana cikin koshin lafiya 100% kuma ba ta ɗauke da ciki kamar yadda ake yaɗawa.
Legit Hausa
Reported by ISYAKU.COM
Latsa nan ka shiga Group dinmu na Whatsapp domin samun labaranmu kai tsaye
https://chat.whatsapp.com/CTugsexjJhBCwuOLVzkGrg
Domin aiko labari mu wallafa maka LATSA NAN
Domin zama Wakilinmu a garinku LATSA NAN
Domin Korafi/Tuntubemu LATSA NAN
Shafukan sada zumunta
Twitter twitter.com/isyakalabari
Facebook facebook.com/isyakalabari
Rubuta ra ayin ka