Hotunan ziyarar ta'aziyyar da Mai Girma
Gwamnan Jihar Kano, Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya kaiwa tsohon Gwamnan Jihar Kano, Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso bisa rasuwar kanin sa Alhaji Inuwa Musa Kwankwaso a Gidan sa dake Miller Road. Read
Haka zalika Sanata Kwankwaso ya Jagoranci Gwamna Ganduje zuwa Kabarin mahafin sa domin jaddada addu'oi akan Allah ya jadda masa Rahma. Aminu Dahiru, hadimin daukan hoton Ganduje ya bayyana hotunan a shafinsa na Facebook.
Reported by ISYAKU.COM
Latsa nan ka shiga Group dinmu na Whatsapp domin samun labaranmu kai tsaye
https://chat.whatsapp.com/CTugsexjJhBCwuOLVzkGrg
Domin aiko labari mu wallafa maka LATSA NAN
Domin zama Wakilinmu a garinku LATSA NAN
Domin Korafi/Tuntubemu LATSA NAN
Shafukan sada zumunta
Twitter twitter.com/isyakalabari
Facebook facebook.com/isyakalabari
RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI