Shugaba Muhammadu Buhari ya karbi bakoncin Gwamnan jihar Kaduna Nasir El-Rufai a fadarsa.
A cikin hotuna da suka bayyana, an gan yadda El-Rufai ya duka har kasa domin gayar da shugaba Buhari.
Shafin labarai na isyaku.com ya samo cewa ziyarar Gwamnan na da nassaba da harkar tsaro, duba da yadda yan bindiga suka halaka mutane 40 a jihar cikin yan kwanaki da suka gabata.
Gwamnan ya sami rakiyar Kwamishinan harkokin tsaro na cikin gida na jihar Kaduna Samuel Aruwan.
Reported by ISYAKU.COM
Latsa nan ka shiga Group dinmu na Whatsapp domin samun labaranmu kai tsaye
https://chat.whatsapp.com/CTugsexjJhBCwuOLVzkGrg
Domin aiko labari mu wallafa maka LATSA NAN
Domin zama Wakilinmu a garinku LATSA NAN
Domin Korafi/Tuntubemu LATSA NAN
Shafukan sada zumunta
Twitter twitter.com/isyakalabari
Facebook facebook.com/isyakalabari
RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI