An sami husumiyar rana yau inda wata ta rufe rana a yankin Antarctica. Shafin isyaku.com ya samo.
Sai dai wasu yankunan da ke bangaren yammacin Duniya kan iya fuskantar burbushin hasumiyar.
Wasu yankunan kasashen Australia, Afrka ta kudu, New Zealand da Chile kan iya fuskantar cikakken hasumiyar a sararin samaniya da safiyar yau.
Reported by ISYAKU.COM
Latsa nan ka shiga Group dinmu na Whatsapp domin samun labaranmu kai tsaye
https://chat.whatsapp.com/CTugsexjJhBCwuOLVzkGrg
Domin aiko labari mu wallafa maka LATSA NAN
Domin zama Wakilinmu a garinku LATSA NAN
Domin Korafi/Tuntubemu LATSA NAN
Shafukan sada zumunta
Twitter twitter.com/isyakalabari
Facebook facebook.com/isyakalabari
RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI