A ranar Laraba, yan majalisar dattawa sun canza matakin da suka fara yunkurin ɗauka na tabbatar da kundin gyaran zaɓe 2021 bayan shugaba Buhari ya ƙi amincewa.
Dailytrust ta rahoto cewa a ranar Talata, yan majalisan sun fara tattara sa hannun su kuma suka sha alwashin tsallake matakin shugaba Buhari kan kundin.
Haka nan kuma yan majalisan sun É—age amince
wa da kasafin kudin 2022, wanda suka tsara zasu yi ranar Talata 22 ga watan Disamba, domin maida hankali kan lamarin.
Reported by ISYAKU.COM
Latsa nan ka shiga Group dinmu na Whatsapp domin samun labaranmu kai tsaye
https://chat.whatsapp.com/CTugsexjJhBCwuOLVzkGrg
Domin aiko labari mu wallafa maka LATSA NAN
Domin zama Wakilinmu a garinku LATSA NAN
Domin Korafi/Tuntubemu LATSA NAN
Shafukan sada zumunta
Twitter twitter.com/isyakalabari
Facebook facebook.com/isyakalabari