Wata babban Kotu a garin Port Harcourt na jihar Rivers ta tasa keyar wani da ake zarginsa da kasancewa Lauyan bogi mai suna Stanley Epini Ejiroghene Adjogbe zuwa Kurkuku.
Mai Sharia Jastis Chinwendu Nwogu ya bayar da umarnin tasa keyar Lauyan zuwa Kurkuku har zuwa lokacin da za a kammala bincike da ake yi kan sahihancin kasancewarsa Lauya.
Wannan ya biyo bayan kasawarsa ne wajen gansar da Kotu tare da shugaban kungiyar Lauyoyi na jihar Rivers na kasancewarsa cikakken Lauya a zaman Kotu na ranar Laraba 1 ga watan Nuwamba 2021.
Kalli bidiyo a kasa:
Reported by ISYAKU.COM
Latsa nan ka shiga Group dinmu na Whatsapp domin samun labaranmu kai tsaye
https://chat.whatsapp.com/CTugsexjJhBCwuOLVzkGrg
Domin aiko labari mu wallafa maka LATSA NAN
Domin zama Wakilinmu a garinku LATSA NAN
Domin Korafi/Tuntubemu LATSA NAN
Shafukan sada zumunta
Twitter twitter.com/isyakalabari
Facebook facebook.com/isyakalabari