Tsohon shahararren Dan wasan kwallon Super Eagles Tijani Babangida, ya auri Jarumar Kannywood Maryam Musa Waziri. Daily trust to ruwaito.
An daura airen ne a Kaltungo, da ke jihar Gombe, ranar 26 ga watan Nuwamba, 2021.
Bayan daurin auren, an nada shi Satautar gargajiya na Baraden Wazirin Kaltungo.
Reported by ISYAKU.COM
Latsa nan ka shiga Group dinmu na Whatsapp domin samun labaranmu kai tsaye
https://chat.whatsapp.com/CTugsexjJhBCwuOLVzkGrg
Domin aiko labari mu wallafa maka LATSA NAN
Domin zama Wakilinmu a garinku LATSA NAN
Domin Korafi/Tuntubemu LATSA NAN
Shafukan sada zumunta
Twitter twitter.com/isyakalabari
Facebook facebook.com/isyakalabari