Yan kudu maso gabacin Najeriya sun koma ga cin naman macizi da beraye sakamakon rashin naman shanu (Hotuna)


Sakamakon rikicin da yan IPOB ke haddasawa a yankin yamma maso gabacin Najeriya, ko yankin yan kabilar Igbo, shafin isyaku.com ya samo cewa tuni wasu jama'ar wannan yankin suka koma wa al'adarsu ta farautar macizai da beraye domin kalaci a matsayin nama saboda rashin naman shanu.

Post a Comment

Please Select Embedded Mode To Show The Comment System.*

Previous Post Next Post
Latsa nan ka shiga group din mu na WhatsApp domin samun Labaran mu kai tsaye

Domin zama Wakilin mu a garin ku LATSA NAN