A makon da ya gabata ne Alkalin wani babban kotun tarayya ya kori karar da aka shigar a gabansa domin a sa ido a kan yadda ake kashe kudin da Abacha ya sace.
Gwamnati tace za ta kashe wadannan fam $300m da aka bankado daga kasashen ketare wajen aikin hanyar Legas zuwa Ibadan da fadada titin Abuja zuwa garin Kano. Source: Legit